Features Tatsuniya Hausa
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.
Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare.
Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna.
Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.Muna shaawarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta.
Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar.
Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.
Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.1.
Gizo da Budurwar Danƙo2.
Malam Maidara3.
Daskin Dariɗi na farko.4.
Musan Gayya5.
Matsiyaci da Kwarkwata6.
Gizo da Botorami7.
Ɗan-Ƙarin-Gwiwa8.
Balulu9.
Gizo da Maciji10.
Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu11.
Ta Kitse12.
Ɗan Kutungayya na biyu13.
Ɗan Barebari da Matansa14.
Ɗan Kutungayya na farko
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Tatsuniya Hausa in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above